Asmau Lawali Bungudu, ma’aikaciyar jinya da ke aiki a Asibitin kwararru na Ahmed Sani Yariman Bakura da ke Gusau a Jihar Zamfara, ta mutu.
Sai kun latsa sa 7 sannan zai buɗe
Kwatsam a yayin da take gudanar da ayyukanta a asibitin. Rahotanni sun ce marigayiya Asma’u Bungudu ta kasance cikin bacin rai a lokacin da ta fito bakin aiki da sanyin safiyar Laraba, amma an tabbatar da rasuwarta a wasu sa’o’i da ta ci gaba da aikin.
Sa kun latsa sa 7 sannan zai buɗe
Views: 9
