“Abubawa 5 Manzon Allah ﷺ duk wanda ya aikata su cikin yi Allah zai rubuta shi cikin ƴan Aljanna”.
Shiekh Bello Aliyu Yabo
1 Wanda yaje duba mara lafiya.
2 Wanda ya halarci zana’ida
3 Wanda yayi Azumin Nafila ranar (Litinin da Alhamis)
4 Wanda ya Halarci Sallar Juma’a tuda safe
5 Wanda ya ƴanta Bawa
Allah ne mafi sani
© Sheikh Bello Aliyu Yabo
Views: 6
