VIDEO: “Na gaji da kwana a ɗakin mahaifiya ta Aure nakeso duk wanda ya shirya ya fito”Fatima

Magana ta gaskiya kwana a ɗakin uwa ya ishe Ni, wallahi Aure nake so, dan Allah duk wanda ya shirya ya fito. Ga hoton Bidiyon

Amma dan Allah banda yaro, Ni bana son Auren yaro mutum mai hankali, nake so ya fito ya Aure ni, domin Na gaji da zaman dakin babarmu.

~ Cewar Fatima First lady

AMINTACCIYA

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *