Zan rataye kaina a saman ƙarfen sabis na MTN idan baki karɓi soyayya ta ba—Saurayi

Wani matashi a jihar Katsina yayi barazanar hawa ƙarfen sabis na MTN ya faɗo idan wata budurwa bata karɓi soyayyar saba kamar yadda ya bayyana a shafin sa na Twitter.

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *