“Jami’an kare haƙƙin dabbobi na ƙoƙarin kama wata agwagwa mai ɗauke da wuƙa a wuyanta

Jami’an kwana-kwana da masu fafutikar kare dabbobi a Saint-Nolff a Faransa na ta kokarin kama wata agwagwar da ke yawo da wuka makale a wuyanta.

Har yanzu ba mu yi nasarar kama agwagwar ba in ji Sophie Martins, kungiyar masu kare hakin dabbobi ta shigar da kara bisa zargin ko an kai wa agwagwar hari ne da wuka.

Me ya dace a yi cikin a wannan gabar?

source dw hausa

Views: 26

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *