HOTUNA: “Labarin yadda masu garkuwa da mutane suka sace ƴan mata biyu Maryam da Zainab”

INNALILLAHI WAINNAILAIHIRRAJIUN..

Daren Jiya Misalin Ƙarfe Ɗaya Na Dare Masu Garkuwa Da Mutane Sun Shiga Sabon Gida Inda Sukayi Garkuwa Da Ɗaliban F.U.G Guda Biyu Maryam Daga bauchi Zainab Daga Kaduna Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki Yayi Masu Mafita Ya kuma Tsare Masu Mutuncin Su Amin.

Wata sabuwa.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *