Yadda aka taso ƙeyar ƴan Nijar daga Libiya domin suzo gida suyi Azumi da Iyalan su

Da dama daga cikin ‘yan ci-ranin Nijar da ke rayuwa a Libya sun koma gida cikin iyalansu domin gudanar da ibadar azumin watan Ramadan.

Koda yake ‘yan ci-ranin sun zabi komawa gida don ratsin kansu ba tare da tilasta musu ba karkashin wani shiri na Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya.

source: rfi.fr

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *