Ƙanen Rarara Uwa ɗaya Uba ɗaya ya bayyana cewa dubu 50 kawai Rarara ya taɓa bashi

Wani ɗan’uwan Rarara uwa ɗaya uba ɗaya ya bayyana cewar yayan nasa Naira dubu 50 kawai ya bashi amma bai taɓa taimaka masa ba.

An bayyana cewa ƙanen nasa Achaɓa yake yi a kudancin Najeriya.

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *