Ba’a taba samun gwamnatin da ta tallafawa yan Najeriya, kamar tau ba—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, a tarihin Najeriya ba’a taba samun gwamnatin da ta tallafawa rayuwar Talakawa kamar ta sa ba shugaban ya bayyana hakanne a wani jawabi da ya yiwa yan kasar a ranar 12 ga wannan watan da muke ciki.

Albarkacin zagayowar ranar Dimokuradiyya wanda aka gudanar a fadar shugaban kasa inda ya ce “Gwamnatin tarayya a karkashin jagoranci na ta samar da shirin bayar da tallafin Trader Mony da shirin bayar da rancen kudade.

Domin gudanar da harakokin Noma da kiwo a fadin kasar tare da shirin bayar da tallafi domin rage mai suna Survival Funds da dai sauransu.

Kunji fa, shin kun gamsu da wannan ikirari na shugaban?

Views: 35

One thought on “Ba’a taba samun gwamnatin da ta tallafawa yan Najeriya, kamar tau ba—Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *