Wallahi da gaske nike idan har kana so na ka ajiye lambar ka da aikin ka—Cewar Suhailat Mansur

Wallahi I’m serious if you’re truly love me comment your work and phone number🙏

suhailat Mansur ta bayyana hakan ne a shafin ta na twitter.

A wani Labarin Kuma kunji yadda labarin soyayyar Rakiya Moussa Poussy ta kasan ce:

A tattaunawar ta da Hadiza Gabon jarumar ta bayyana labarin yadda ta kamu da ciwon so kuma yake bibiyarta har yanzu bayan ta zubar da hawaye Rakiya Musa ta ƙara da cewa.

“Na san dole wata rana zanyi aure to amma ina tunanin wane irin zama zanyi da mijina domin kuwa ba yadda za ayi ka auri mutum kuma kullum ka riƙa tunanin wani sannan wallahi yadda nake son sa koda zai rasa aikin yi da ƙafafuwansa, da hannayensa da gidan kwana da abinci ko a titi yake kwana zan iya aurensa inyi rayuwa da shi saboda tsabar son da nake masa” in ji ta

source: APA Hausa News

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *