Muna neman afuwar jama’a kan ƙarancin Wutar Lantarki— KEDCO

Muna neman afuwar jama’a kan ƙarancin Wutar Lantarki – KEDCO

Kamfanin Rarrabar Wutar Lantarki Shiyyar Kano KEDCO ya ce ƙarancin Wuta da ake fuskanta ba shi da alaƙa da zuwan Watan Azumi.

Kakakin Kamfanin Malam Sani Bala Sani ya yiwa Freedom Radio ƙarin bayani kan musabbabin samun ƙarancin Wutar.

Ya ƙara da cewa mafi yawan ma’aikatansu Musulmai ne don haka suma ba za su so a samu ƙarancin Wutar a lokacin Azumi ba.

Ku latsa wannan link don sauraren cikakken bayanin nasa.

source: freedom radio

Views: 5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *