VIDEO: “Ku kalli yadda ƴan Unguwa suka ɗaure magidanci suka zane shi saboda yana dukan matarsa”

Yadda Wasu ‘Yan Anguwa Suka Kama Wani Mutumi Suka Zaneshi Saboda Yawan Dukan Matarshi Da Yake Yi Kullum.

Shin ko kun goyi bayan wannan hukuncin da kuka mishi?

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *