VIDEO: “Ba zan sake Auren Macce Musulma ba sai Kirista”—Adam a Zango

Anya ba Ahlul Kitabi Zan Aura ba Kuwa? Ku bani Shawara.

Shahararren Jarumi a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood kuma mawaƙi, Adam A Zango, ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda ya ke neman shawarar jama’a kan matar da yakeso ya aura.

Shin menene shawarar ku ga mawaƙin?

Views: 26

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *