An ɗaura Auren saurayi da budurwa a kan sadaki Naira dubu 30 babu lefe ba kayan sa rana a jihar Sokoto

Kamar yadda kuka sani a wasu jihohin Najeriya mahukunta da sarakunan gargajiya na jan hankalin mutane game da sauƙaƙe batun Aure.

Jihar Sokoto doka ta fara aiki inda aka ɗaura Auren saurayi da budurwa a kan sadaki Naira dubu 30 babu lefe babu kayan sa rana.

Tofa

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *