Labari Da Ɗumi Ɗumi: “Jami’an Hukumar EFCC sun zagaye gidan Gwamnatin jihar Kano”

Wasu rahotanni na cewa yanzu haka jami’an EFCC sun dira a harabar gidan gwamnatin jihar Kano.

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *