Wallahi in dai aka ɗaura min Aure da wanda bana so sai na kashe shi—Kilima

Duk aka ɗauramin Aure da shi, sai na kashe shi ko in kashe kaina/ Inji Iklima mai gudun Auren dole.

Labarin ya sake zama sabo ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta gayyato iyayen Iklima da wanda ake so a aura mata bayan bata sonshi, kungiyar ta gayyato sune domin jin bahasi daga kowane ɓangare domin tabbatar da a dalci.

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *