Duk aka ɗauramin Aure da shi, sai na kashe shi ko in kashe kaina/ Inji Iklima mai gudun Auren dole.
Labarin ya sake zama sabo ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta gayyato iyayen Iklima da wanda ake so a aura mata bayan bata sonshi, kungiyar ta gayyato sune domin jin bahasi daga kowane ɓangare domin tabbatar da a dalci.
Views: 8
