Yan Arewa jahilai ne ba sa cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya—Nnamdi Kanu

Shahararren dan ta’addan adawaren nan na kudancin Najeriya, Nmdi Kanu ya yi kaca kaca da yan Arewa.

Kuka ranta yadda Innamdi Kanu ya yima mutanen Arewa kaca-kaca

Mutanen Arewa basu da ruwan teku amma su ke shugancin sufurin jaragen ruwa.

Basu da komai a harkar man fetur amma sun fi kowa rijiyar mai. Kuma suke shugabancin matatar man fetur.

Kuma jahilai ne saboda basacin jarabawa a makaranta amma suke shugabancin alkalan alkalai na kasa, da kuma akanta janar na kasa.

Kuma shugaban hafsoshin sojoji duk sune.

Inji Shugaban IPOB Nnamdi Kanu.

Nnamdi Kanu dai ya yi fice wajen suka da zagin al’ummar arewacin Najeriya, da kuma nuna kabilancinsa a fili.

Views: 58

6 thoughts on “Yan Arewa jahilai ne ba sa cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya—Nnamdi Kanu

  1. Imagine full u think u go school arewa boy are not scammer thief like u eboh we husling we are not vampires fool imagine u go school what is imagine fool idiots

  2. Durun uwarka kanu shege .you are full and extravagant nonsense you are so stupid useless

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *