Hauwa Indimi ta koka kan tsadar rayuwa a Najeriya—Ku kalli Tumatirin ₦8,000

Diyar biloniya Hauwa Indimi ta koka a kan tsadar rayuwa a Najeriya.

Hauwa Indimi, diyar biloniya Muhammad Indimi ta garzaya soshiyal midiya don kokawa a kan yadda rayuwa ta yi tsada a kasar nan.

Matashiyar ta kadu matuka bayan ta siya kwandon karamin tumatir kan naira dubu takwas.

“Na tura mutanena kasuwa a jiya, wannan tumatir din N8k ne. Har yanzu ban farfado daga abun ba,” inji Hauwa Indimi.

Ana iya samun labarin a…https://tinyurl.com/2rm8dtz3

Hoto: @hauwaindimi (Instagram)

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *