BIDIYO: Yadda ake ɗaurawa Mutane Galma suna yin Huɗa a madadin Shanu a Jihar Katsina

BIDIYO: Yadda ake ɗaurawa Mutane Galma suna Huɗa a madadin Shanu a Jihar Katsina

Jaridun taskar labarai sun gano yadda mutane ke hudar garmar Shanu da kansu.Mai makon shanu.

Wannan ya biyo bayan yadda Barayin shanu suka sace duk shanun yankin.suka kuma hana kowa yayi kiyo a yankin.

Wannan hoton mun dauke shine a garin Ruma cikin karamar hukumar Batsari ta jahar katsina.

Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON

source: jaridar taskar labarai facebook

Views: 195

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *