BIDIYO:” Yadda aka yi mamakon Ruwan Kifaye a ƙasar Fotugal

A yaune Wani abin al’ajabi ya faru yayin da aka wayi gari Zallar Ruwa Kifaye da Tarewaɗi a ƙasar Fotugal.

Hakan ne yasa Mutane suka fito ƙwansu da kwar-kwata sukayi dafifi akan Titi suna ɗibar Ganima.

Acikin Bidiyon zaku ga wasu sunzo da Cebur, wasu da Baro Duk domin su ɗibi Kifaye.

Irin wannan abin al’ajabi ya daɗe yana faruwa, inda a wasu yankunan zakiji cewar an masu ruwan ƙan-ƙara.

Yayin da wasu yankunan kuma sai kuji cewar an masu ruwan kwaɗuna.

Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON

Views: 7983

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *