Ya kera Injini mai bada wutar lantarki fadin Unguwa mai aiki babu bukatar Man fetur ko hasken Rana hasken lantarki kyauta.
Duba cikakkar zantawar a nan👇🏻 https://youtu.be/sHxVIdzBPDQ
Malam Hadi Usman Masanin kimiya ya shahara wajen kera abubuwa
masu sauki wanda idan zai samu tallafi daga Gwamnati zai amfanar da kasa sosai
Views: 75
