Ba Wanki ne mai wahala ba samun wanda za’a yiwa Wankin shike da wahala—Amina Fika

Ba Wanki ne mai wahala ba samun wanda za’a yiwa Wankin shike da wahala

Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumuntar nan Amina Muhammad Fika, ta warware zare da abawa kan muhawarar da ta kunno kai a makon nan a kafar sada zumunta ta Facebook, inda aka yi ta tafka muhawara kan cewar “macce ta yiwa mijinta wanki ko akasin haka.”

Sai dai Amina Fika ta bayyana nata ra’ayin, inda ta ce;

“Ba wanki ne mai wahala ba samun wanda za’a yiwa wankin shike da wuya.”

Shin ko kun gamsu da wannan ra’ayi nata ganin cewa mata da yawa na gararanba saboda rashin mazajen aure?

Views: 27

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *