
Sugaban Najeriya Muhammadu Buhari, zai gana da shugabannin kananan hukumomi 774 na fadin kasar nan don warware matsalolin fatara da talaucin da al’ummar kasar nan ke ciki.
Wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta fitar bayan kammala zaman majalissar zartaswar kasar, ta ce, “Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da shugabanni ko jagororin kananan hukumomi 774 da ke fadin tarayyar kasar nan”
Kusan za’a iya cewa a tarihin siyasar Najeriya, ba’a taba samun shugaban kasar da ya yi irin wannan bajinta ba, da nufin fitar da al’ummar kasa daga cikin talaucin da suke ciki.
Kunjin fa menene ra’ayoyinku dangane da wannan batu?
Views: 22

Nigeria barayin gwamnati sunyi yawa bazasu bari talakawa suji dadiba.
Sir it’s really a weldone job but how long will this process take?
Hundred of thousands poor will die of hungers & poverty without enjoying the dividend of your good governing.
Just get straight to the point forget Local governments chairmen most of them are subservient to do States Governors. If you are true to your ward you don’t need anymore to tell about the condition of the poor, millions are dying with hunger & poverty.
Allah sa hakan ya zama alkhairi ga alummar kasata najeriya. Shi Kuma shugaba Buhari Allah Bashi damar Aiwatar da niyar sa ta alkhairi ga talakawansa. Allah ya bamu zeman lafiya.