Gwamnan Kano ya naɗa Abba Almustapha a matsayin shugaban hukumar tace fina-fina

DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar Kano Abbak Kabir Yusuf (Abba Gida-gida) ya nada Abba El-Mustapha a matsayin shugaba hukumar tace fina-finai ta jihar Kano.

Wace shawara zaku bashi? Wane fata kuke masa?

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *