VIDEO: “Ba nine na fara yin wasa da Sallah ba Musulmai sun riga ni yin Comedy da ita”—Davido

Shahararren mawaƙin nan a kudancin Najeriya Davido ya goge Bidiyon da ya ɗora a shafukan sa na sada zumunta inda yace shifa kafin ya fara wasa da Sallah Musulmai yaga suna yin Comedy da ita saboda haka ba shine ya fara yi ba.

Wata sabuwa

Tofa

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *