Jarumin Kannywood, Ali Nuhu na daga cikin wadanda suka kirayi mawaki Davido da ya goge bidiyon da ya da ke nuna rashin da’a ga Musulunci.
Nuhu ya wallafa hoton Davido inda ya soki mawakin da cewa bidiyon ya sabawa Musulunci tare da bukatar goge bidiyon, Legit.ng ta tattaro.
Views: 11
