HOTUNA: “Ƴar Chibok data kuɓuta daga hannun Boko Haram ta auri Bature”

Ɗaya Daga Cikin ‘Yan Matan Da Suka Kuɓuta Daga Hannun Ƴan Boko Harám Za Ta Auri Bature

Joy Bishara na ɗaya daga cikin ɗalibai 276 na makarantar ‘yan Mata ta Chibok waɗanda ‘yan Boko Harám suka sace a 2014.

Joy Bishara tare da’ yar uwarta Lydia Pogu sun kuɓuta daga hannun ‘yan Boko Haram wanda daga bisani gwamnatin Amurka ta ɗau nauyin karatunsu.

A halin yanzu Joy ta kammala karatu, har anfara shirye shiryen aurenta da kyakyawan saurayinta farar fata a Amurka mai suna James.

Views: 28

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *