Yanzu-yanzu yunwa ta kashe wannan yaron a jihar Gombe—Yaje roƙon abinci kafin a bashi ya mutu

Allah Ubangiji Ya jikanshi da Rahma

A Anguwan kagarawal dake cikin birnin garin Gombe wani abin mummunar al’amari yafaru Inda Wani Yaro Yaje yayiwa wata mata sallama a gida yashiga ya tsugunna yace hajiya TAIMAKA MIN DA ABINCI KWANANA 2 BANCI KOMAIBA.

Matan tacemasa Ayyah! Kayi hakuri babu Abinchi wadda nake dafawa Kuma bai ‘karasaba sai yaron Yaron idan zaki bani zan jira sai tacemar kajira…Kawai yaron ya Koma gefe ya raku6e Yana jira tagama saiya kishin ɠiďa Yakama bacci.

Bayan tagama tasamar abincin tayi magana taji yaro shiru sai tazo ta taɓashi kawai sai yafadi kasa ta ruga takira Jama’an anguwa sai aka Samu rai tayi Halinsa innalillahi wa Inna ilaihin raji’un, wallahi Labarin Ya gigitani

Jama’a wallahi talaka nacikin Wani Yanayi Na kunci da Yunwa Ubangiji Allah Yabamu Ikon taimakawa mabuƙata Amin.

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *