Abubuwan dana gani lokacin da naje gidan Yari—Bidiyon labari mai ratsa zuciya daga bakin Aisha Humaira

BAYANI MAI RATSA ZUCIYA: Ku Saurari Bayanin Daga Bakin Jarumar Kannywood Aisha Humaira Lókacin Da Taje Gidan Yari Dómin Fitar Da Masu Kananan Laifi Kashi Na 1

Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, A’isha Humaira ta na kai ziyara gidan gyaran hali da tarbiyya (gidan yari) domin tallafawa ɗaurarru da abinci da kuma biyan kuɗin tara ga masu ƙananan laifuffuka.

Jarumar ta gudanar, ta gano cewa A’isha Humaira ta taɓa kai ziyara gidan Yari na Goron Dutse da ke Jihar Kano inda ta tallafawa ɗaurarru da dafaffen abinci sannan kuma ta biyawa waɗanda su ka aikata ƙananan laifuffuka mutum 25 kuɗin tara wasu dubu 20,000 wasu 40,000 har da masu 50,000.

Kunji fa

Allàh ya saka mata da alkhairi.

Views: 22

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *