Bidiyon yadda masu zanga-zanga suka cinna wuta a Ofishin jakadancin Faransa a Niger

Taƙaddama tsakanin gwamnatin sojin Nijar da takwararta ta Faransa ta ɗauki sabon salo sakamakon umarnin da sojoji suka bai wa ƴan sanda a tisa ƙeyar jakadan Faransa a Yamai, Mista Sylvain Itte.

Wata sabuwa

Views: 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *