
Wani rahoton da kafar yada labarai ta BBC ta fitar ya ce.
Wata sanarwar da gwamnatin Borno ta fitar ranar Asabar ta ce ƙungiyar na gudanar da atisayen koya wa mutane harbin bindiga.
Inji Gwamnatin Borno ta ce mutanen unguwar da ke kusa da otal ɗin ne suka bayar da rahoton cewa suna jin ƙarar harbin bindiga a unguwar.
Bayan sanar da rundunar ƴan sanda da suka gano ginin otal ɗin, an samu ƙananan bindigogi na koyon harbi guda uku, mutum biyu da ake ba horo, dukkaninsu ƴan Najeriya suna hannun ƴan sanda ana bincike,” in ji sanarwar da aka fitar
Rahoton BBC Hausa
Views: 52
