Kwamishina ya maida ‘yarsa makaranta da kansa
Me girma kwamishinan ilimin jahar Kano, Hon Umar Haruna Doguwa ya maida ‘yarsa makarantar kwana ta Gwamnati, GGSS…. sakamakon qarewar hutun da aka bawa daliban jahar Kano ayau lahadi 10/09/2023.
Views: 52
