BIDIYO:Wanda aka sace wa gabansa ya yi bayanin yadda abin ya faru da kuma yadda yake ji

Wanda aka sace wa gabansa ya yi bayanin yadda abin ya faru da kuma yadda yake ji a jikinsa bayan ya laluba ya ji ba komai a tare da shi

“Daga ya tsaya kusa dani ya ce min yana jin dadin turaren da na shafa a jikina yana tafiya na bi jikina bai bani ba, ina lalubawa na ji ba komai a gabana ya sace min mazakuntana – Inji wani da masu satar kayan maza suka yi wa lahani ake zuwa gidansa ana masa jaje

Allah Ya tsare mu daga wannan iftila’in da ya shigo kasar nan

Ku Latsa Wannan Jan Rubutun

Domin Kallon BIDIYON

Views: 122

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *