Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Jagoran ƴan Shi’a Sheikh Ibrahim Elzakzaky ya bayyana cewa da’awar Iran zata mamaye ɗaukacin Duniya bama Najeriya ko Afrika ba

TA FUSATA: Da A Gaba Na Idris Abdul Aziz Yayi Maganar Kushe F@lás-d!náwá Wlh Da Na Wanka Masa Mari- Inji wannan matar
Wata fusatacciyar mata ta bayyana a shafinta na Tiktok cikin fushi inda tace wallahi tallahi Idris Abdul Aziz Bauchi da cire rigar malanta yayi ya koma kasuwanci dan wallahi bashi da ilimin komai,
Matar tace idan da Idris Abdul Aziz na da ilimi ya karanta Kur’ani yasan abinda Allah ya fada akan Yahudawa da bai fito yayi irin wayennan maganganun akan F@lás-d!náwá
A karshe tayi kausasan kalamai da suka hada da zagi tare da alwashin cewa da a gaban ta yake wannan maganar da sai ta wanke shi da mari sai ya tuntsura.
Me zaku ce?
Views: 56
