VIDEO: “Hizbollah ta sha alwashin shafe Isra’ila daga doron ƙasa muddin ta kutsa kai cikin Gaza”

Hisbulla ta yi barazanar afkawa Izra’ila da makaman ƙare dangi ku latsa nan don kallon Bidiyon

Innanillahi wa’inna Ilaihiraji’un; Allah yayima ƙanin maimartaba sarkin Zazzau rasuwa.

Cikin alhini da jimami muke sanar daku rasuwar ƙanin maimartaba sarkin Zazzau Dr. Amb. Ahmad Nuhu Bamalli wato Maigirma Mansur Nuhu Bamalli (Magajin Garin Zazzau).

Marigayin shine ambasadan Nijeriya a ƙasar maroko, ya rasune bayan fama da wata gajeruwar jinya da safiyar yau juma’a a babban asibitin na Dorches dake birnin legas tarayyar Nijeriya.”

Views: 142

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *