Matasan yanzu yara ne basu san bala’in yaki ba—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa, a halin yanzu babu batun sulhu da yan ta’addar da suka addabi kasar nan a yankunan kudanci da arewaci, inda ya ce.

“Duk mafi akasarin matasannan da suke aikata laifukannan yara ne basu san bala’in yaki ba mu da muka shafe watanni 30 a fagen daga mu muka ga yaki kuma muka san wahalarsa, saboda haka za mu yi maganinsu ta wata hanya wadda basu san ta ba, za mu bullo musu da irin yaren da suke yi” in ji shigaban Najeriya Muhammadu Buhari.

Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar yau ibda ya yi jawabin nuna alhili ga sace wasu daliban makarantar islamiyya a jigar Neja, muna fatan Allah ya ba su nasara ameen.

Views: 72

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *