A daren jiya wasu ɓata gari suka shiga gidan wannan matar suka kashe ta

INNÂ LILLAHǏ WA INNÂ LILLAHǏ RAJIUŃ.

Anà zargiń wasú bàtagàri da shiga gídań wannan matar aurèn tarè da kàshètá a darèn jiya Talata.

Lamàrin ya fàru ne a Maíduguri fadar jihar Borno, bayan Sallar Isha’i a daidai lokaciń da mijintà ya tafi Masallaci Sallar Isha’i.

An bayyanà cèwa matashiyar wadda akè kira da Ammubuwa, Díya ca Dań Majalisar Dókokin jihar mai wakiltàr kàramar hukumar Ngala.

Allàh Ya jikanta, Ya tòna asirin wadanda suka yi mata wannań aika-aika.

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *