
Al’ummar falaɗinu sun yaba da ƙungiyoyin shi’a da suke taimaka masu ta kowani fuska.
A wani rahoto da muka samu daga wani babban malamin mazhabin Shi’a “inda yake cewa akaf ƙasar Falasdinu ba wani malamin Shi’a ɗaya da suka sani, duba da kafitanin ‘yan ƙasar sunni ne ba shi’a ba ne.”
Bugu da ƙari ƙungiyar hamass na falastinu ta shelantawa duniya irin jinjina da ta kewa ƙasar Iran da kuma dakarun hizbullah na ƙasar Labanon duba da cewa sune ƙungiyoyi biyu kacal da suke taimaka masu ta kowani fuska.”
.
Views: 139
