
Wani faifan bidiyon da ya karaɗe shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media a safiyar ranar Litinin.
Ya nuna wata budurwa tana ɗaukar hoton bidiyon sassan jikinta wanda ake tsammanin tana turawa wani ne don ta biya masa buƙata.
Budurwar wacce ba’a bayyana takamai man sunanta ba an ce ɗiyar wani tsohon malamin makarantar sakandire ce a garin Azaren jihar Bauchi.
Yanzu dai Allah ya kawo mu cikin wani irin zamani wanda maza da mata suke amfani da manyan wayoyin da suke riƙewa.
Wajen ɗaukar hotuna da bidiyo na sassan jikinsu sannan su turawa samarinsu ko kuma su ɗora a shafukan sada zumunta na zamani.
Ita dai wannan budurwa wani mai amfani da shafin sada zumunta na Whatsapp ne ya turo bidiyon ta inda kuma aka nemi da mu yaɗa labarin.
Don iyaye su sanya ido sasai a kan ƴaƴan su musamman ma ƴan mata yana da kyau duk wani uba ta hana ɗiyarsa riƙe babbar waya mai ɗaukar hoto.
Da kuma amfani da internet saboda ta nan ne aje aikata ko wacce irin ɓarba muna roƙon Allah ya kiyaye gaba sannan kuma Allah ya shirya zuri’a.
Views: 35
