Presdor zai bi sahu ya mayar da martani kan ficewar Sumayya daga shirin labarina

Fitaccen jarumi a masana’antar shirya finafinai na Hausa Kannywood Presdor wanda Asalin sunan shi Isah Sharuskhan.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Ya bayyana wasu abubuwa game dashi da kuma shirin da ya ɗaga shi aka sanshi a Duniya wato wannan shirin mai dogon zango na LABARINA.

https://apahausa.com.ng/labari-da-%c9%97umi-%c9%97umi-sadiya-haruna-ta-saki-bidiyon-lalatar-da-aka-yi-da-wata-%c6%b4ar-film/

Jarumin ya bayyana rashin jin daɗin sa game da ficewar Sumayya daga shirin da suke taka rawa a tare na Labarina.

https://apahausa.com.ng/an-kama-%c9%97a-da-uba-suna-yiwa-%c6%b4ar-shekara-13-fya%c9%97e-a-jihar-osun/

Jarumin ya bayyana hakan ne a wata hira da akayi dashi a wani gidan Talabijin na yanar gizo wato YouTube.

https://apahausa.com.ng/an-saki-bidiyon-lalatar-mawa%c6%99iyar-najeriya-tiwa-savage/

Views: 48

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *