A karon farko cikin shekaru 8 Rarara ya yiwa Buhari wankin babban bargo

Mawaƙin siyasa a Najeriya Dauda Abdullahi Adamu Kahutu Rarara na cigaba da yin saukake kan masu alhakin canjin kuɗi

Wasu na ganin mawaƙin na shirin juyawa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya ganin wa’adin mulkinsa na daf da ƙarewa

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *