A wannan bidiyon Abduljabbar ya ce lauyoyinsa sun shigar da kara

Sheakh Abduljabbar Nasiru Kabbara ya bayyana cewa lauyoyinsa sun shigar ka karar wannan zalunci da aka yi masa kuma aka bata masa sunan a idanun duniya.

A cikin wannan bidiyon za ku ga abinda malamin ke cewa

Views: 217

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *