Allah ka bani mijin da idan nayi kwalliya zan kashe masa ido har ya manta banyi girki ba—Mariya

Fitacciyar mai amfani da shafin Twitter Mariya ta bayyana cewar

DSS a Kano sun sallami Fiddausi Ahmad Ƴar TikTok ɗin nan da suka kama saboda kalaman tunziri.

Iyayen Fiddausin sun garzayo Freedom Radio inda suka roƙi DSS su yi mata afuwa.

DSS sun gargaɗeta sannan suka sallame ta.

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *