Allahu Akbar ku kalli yadda wani Zakara ke zikiri kamar yadda mutane ke yi

Ikon Allah ya wuce mamaki, wani hoton bidiyo ya nuna yadda wani ɗan tsuntsu mai kama da zakara yana zikiri yayin da wasu matasan larabawa suka.

Zagaye shi inda suke zikiri suna cewa La’ilaha illallah La’ilaha.illallah abin dai gwanin ban sha’awa sai wanda ya gani.

Alamu dai sun nuna cewa abin yana kama da Zakara mai tozo kuma zaku iya kallon wannan hoton bidiyo a shafin mu na YouTube ga shi ance gani ya kori ji.

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *