Allahu Akbar: “Matashi ya rasu bayan yayi posting ɗin sa na ƙarshe a Facebook”

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Ya Rășu Bayan Awanni Takwas Da Yin ‘Posting’

https://apahausa.com.ng/hotuna-tsaf-zan-iya-auren-talaka-domin-arzi%c6%99i-na-allah-ne-siddiqa/

Umar Hassan Birnin Kudu kenan, awanni takwas da suka shud’e ya yi posting na karshe, ya râśu dazu sakamakon hàďarin mota akan hanyarsa ta dawowa daga garin Basirka a jihar Jigawa lokacin da ya je daurin auren abokinsu.

/XjCzsYWg-IQ?si=Q8D4w8RtCjqVMLrA

Allah Ya gafarta masa.

Daga Hon. saleh shehu Hadejia

/2lVaFpJy-zw?si=hvkM55t0l3N6XcQq

Views: 3546

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *