INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Ya Rășu Bayan Awanni Takwas Da Yin ‘Posting’
Umar Hassan Birnin Kudu kenan, awanni takwas da suka shud’e ya yi posting na karshe, ya râśu dazu sakamakon hàďarin mota akan hanyarsa ta dawowa daga garin Basirka a jihar Jigawa lokacin da ya je daurin auren abokinsu.
Allah Ya gafarta masa.
Daga Hon. saleh shehu Hadejia
Views: 3331
