An damfari ƴar ƙasar Canada da tace tana son auren ɗan Najeriya tsabar kuɗi Naira Miliyan 30

Matashiyar nan da tace tana son auren ɗan Najeriya ta tafi da shi ƙasar Canada ta haɗu da halin ɗan Najeriya domin kuwa ta bayyana cewar an damfareta tsabar kuɗi har.

Dala dubu 44 aka damfareta kimanin Naira Miliyan 30

Views: 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *