Ni Budurwa ce idan ka shirya yin Aure to ga adireshi na Nan

Kyakyawar budurwar mai suna Rose Joseph ta bayyana hakan ne a shafin ta na twitter inda ta bayyana cewar har yanzu ita budurwa ce idan zaka jaraba sa’ar ka.

Ƴammata da yawa dai sun daɗe suna bayya soyayyar su a soshiyal mediya, akan cewar Maza su daina jin tsoron tunkarar su domin su a shirye suke da karɓi soyayyar duk wanda ya dace dasu.

To amma a ɓangaren Maza suna tsoron tunkarar irin waɗannan kyawawan ƴammata domin gudun wulaƙanci da cin zarafi da mafi yawancin su suke ma maza.

To Amma ita Rose tace ta shirya tsaf domin share maku hawaye muddin zaka riƙe ta amana, to zata yima ka biyayya sau da ƙafa.

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *