Ƴan Boko Haram tare da iyalensu sama da 500 sun miƙa wuya ga rundunar Sojin Najeriya

A wani gagarumin ci gaba, jimillar ‘yan ta’addar Boko Haram 511 da iyalansu sun mika wuya ga rundunar sojojin Najeriya a yankin Arewa maso Gabas. Mika wuyan ya biyo bayan wani farmaki da sojojin suka kai a baya-bayan nan, wanda ya yi nasarar cafke wadannan mutane.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Views: 32

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *